Wq/ha/Lady Constance Lytton
Appearance
Lady Constance Georgina Bulwer-Lytton(12 Junairu 1869 – 2 Mayu 1923) mai fafutukar hakkin ma’aikata mata na Ingila ce. Ta kasance daga dangin sarauta a matsayinta na mai fafutukar hakkin mutane ta yi aiki don kada ta rika samun kula na musamman saboda, iyalin ta.
Zantuka
[edit | edit source]- A farkon da ka fara ganin Winston Churchill zaka ga kurakurai da yawa a tattare da shi, sannan kuma zaka kwashe sauran rayuwark kana gano kyawawan halayen sa.